Falasdinawa masu asali da kukkta | |
---|---|
mutane | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Falasdinawa da Bakaken Mutane |
Significant place (en) | Gates of the Temple Mount (en) , Beit Hanina (en) da At-Tur (en) |
Afro-Falasdinawa Falasdinawa ne masu kalar baƙar fatar Afirka . Wasu tsirarun 'yan Afro-Falasdinawa, wadanda adadinsu ya kai 350-400, suna zaune a wani yanki na Afirka a kusa da Bab al-Majlis, [1] a cikin Quarter Muslim na Kudus . [2] [3] Wasu daga cikin al'ummar suna zama a wasu yankuna na Urushalima kamar Beit Hanina da A-Tur . [3]
Haka kuma akwai Falasdinawa na Badawiyya a wajen Kudus wadanda ke da layin da ke danganta su da mutanen Afirka kamar a Yammacin Kogin Jordan da Gaza.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search